✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yafiya ga juna ma sinadari ne na yaukaka rayuwa

Tare da sallama ga daukacin makaranta wannan fili, Assalamu alaikum! A wannan makon kuma, za mu duba tasirin da ke tattare da yafiya ga junanmu.

Tare da sallama ga daukacin makaranta wannan fili, Assalamu alaikum! A wannan makon kuma, za mu duba tasirin da ke tattare da yafiya ga junanmu.