✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan bindiga sun harbe ’yan sintiri bakwai a Yobe

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun harbe ’yan sintiri bakwai a garin Ngelzarma da ke karamar Hukumar Fune…

Wasu ’yan bindiga da ba a san ko su wane ne ba sun harbe ’yan sintiri bakwai a garin Ngelzarma da ke karamar Hukumar Fune a Jihar Yobe.