✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

’Yan bindiga sun kashe wani basarake a Jihar Legas

Wasu ’yan bindiga sun harbe wani basaraken gargajiya, wanda ake yi wa lakabi da mai farar hula, Cif Kayode Adesina, dan shekara 73, a fadarsa…

Wasu ’yan bindiga sun harbe wani basaraken gargajiya, wanda ake yi wa lakabi da mai farar hula, Cif Kayode Adesina, dan shekara 73, a fadarsa da ke kan titin Iga Idugaran da ke yankin Isale Eko