’Yan fashi sun sake bayyana a wasu titunan Legas
Ga alamu ’yan fashi da makami na cin karensu babu babbaka da rana tsaka a yankuna da dama na Jihar Legas.