Subscribe
  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin
‘Yan jarida idanun al’umma!.

‘Yan jarida idanun al’umma!.

‘‘Yan jarida idanun al’umma!. Na fara da wannan ne domin yin tsokacin kan ranar ‘yan cin ‘yan jarida ta duniya da Majalissar dinkin Duniya ta ware. Hakika ko shakka babu, muhimmancin ‘yan jarida ya fi gaban a nanata a cikin al’umma. Da wannan nike kira ga ‘yan jarida, da su ji tsoron Allah, a yayin gudanar da ayukkan su, da kuma kauce wa yin labaran da za su tada tarzoma a cikin al’umma.  A karshe ina jan hankalin gwamnatocin kasashen mu na Afirika, da su rika biyan ‘yan jarida hakkokin su, tare da kauce wa take ‘yancinsu da doka ta ba su, domin su gudanar ayyukkan su yadda ya kamata.
Amanawa, Jami’in Hulda da Jama’a na kungiyar ROSCA. 09035522212.
amanawa.kd@gmail.com