✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan majalisar dokokin jihar Jigawa sun tsige Kakakin majalisar

‘Yan majalisun dokokin jihar Jigawa a yau Alhamis sun tsige kakakin su Alhaji Isah Idris Gwaram, sannan an tsige shugaban masu rinjaye na majalisar. ‘Yan…

‘Yan majalisun dokokin jihar Jigawa a yau Alhamis sun tsige kakakin su Alhaji Isah Idris Gwaram, sannan an tsige shugaban masu rinjaye na majalisar.

‘Yan majalisa 20 cikin 30 ne suka tsige kakakin majalisar.

Cikakken rahoton na nan tafe.