✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan sanda sun kama masu garkuwa da mutane a Katsina

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta kama mutane da ake zargin ’yan fashi da makami ne da garkuwa da mutane ne da suka adabi jihar.…

Rundunar ’Yan Sandan Jihar Katsina ta kama mutane da ake zargin ’yan fashi da makami ne da garkuwa da mutane ne da suka adabi jihar.

Daga cikin makaman da aka kama tare da mutanen akwai bindigogi da babura 50 da kayan abinci da kwayan tramol da sauransu.