✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

‘Yan sandan Kano tare da Miyetti Allah sun kama barayin shanu uku sun gano shanu sama da dubu daya

Rundunar ƴan sandan Kano da haɗin gwiwar ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah sun kama ɓarayin shanu uku tare da gano sama da 1,000.

Rundunar ƴan sandan Kano da haɗin gwiwar ƙungiyar Fulani ta Miyetti Allah sun kama ɓarayin shanu uku tare da gano sama da 1,000.