Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

‘Yan Shi’a tare da wasu Kungiyoyi sun fara gangamin lumana a Legas

Yanzu haka Kungiyar ‘yan uwa Musulmi ta ‘yan Shi’a tare da wasu Kungiyoyin kare hakkin dan Adam na zanga-zangar lumana a birnin Legas a yankin Ikeja babban birnin jihar a Merry Land.

Wakilin Aminiya ya shaida hallartar jami’an tsaro a wajen domin ganin an yi gangamin cikin lumana inda suke bai wa ‘yan kungiyar shawarar da kada su rufe tituna Izuwa lokacin hada wannan rahoton zanga-zangar na gudana cikin lumana inda suke tayin kiraye kiraye tare da rike kwalaye masu isar da sakon a saki jagoran kungiyar ‘Yan Uwa Musulmi ta ‘yan Shi’a wanda Gwamnatin Tarayya ke tsare da shi.

ADVERTISEMENT

ADVERTISEMENT