✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Gobara a kasuwar Ogbeogonogo a garin Asaba

Yanzu haka gobara na can tana ci a babbar kasuwar Ogbeogonogo dake kwaryar birnin Asaba a jihar Delta. Bakin hayakin gobarar ta safiyar Talata ya…

Yanzu haka gobara na can tana ci a babbar kasuwar Ogbeogonogo dake kwaryar birnin Asaba a jihar Delta.

Bakin hayakin gobarar ta safiyar Talata ya turnuke sama, yayin da ake neman dauki domin shawo kan wutar.

An ga wasu masu rumfuna a kasuwar na ta kokarin kwashe kayansu daga rumfunan.

Muna tafe da karin bayani…