Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Yawon wuni-wuni

A tsarin tsimi da ta’adi irin na Gwamnatin kasar Haurobiya ta bullo da dabarar tura matasa yawon wuni-wuni, inda za su yi ta ’yar canke, har su samu su canko Hauro silili malala gashin tinkiya zuwa sili zagaye;

ADVERTISEMENT