✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Yawon wuni-wuni

A tsarin tsimi da ta’adi irin na Gwamnatin kasar Haurobiya ta bullo da dabarar tura matasa yawon wuni-wuni, inda za su yi ta ’yar canke,…

A tsarin tsimi da ta’adi irin na Gwamnatin kasar Haurobiya ta bullo da dabarar tura matasa yawon wuni-wuni, inda za su yi ta ’yar canke, har su samu su canko Hauro silili malala gashin tinkiya zuwa sili zagaye;