✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Za a kaddamar da Jami’ai masu yaki da Kungiyoyin asiri a Legas –‘Yan Sanda

Kwamishinan ‘yan sandan Legas Zubairu Mu’azu, zai kaddamar da rundunar ‘yan sanda ta musanmman mai yaki da ayyukan ‘yan kungiyar asiri. Za kuma a gabatar…

Kwamishinan ‘yan sandan Legas Zubairu Mu’azu, zai kaddamar da rundunar ‘yan sanda ta musanmman mai yaki da ayyukan ‘yan kungiyar asiri.

Za kuma a gabatar wa manema labarai tarin ‘yan Kungiyar asirin da rundunar ‘yan sandan ta kame yanzu haka rundunar ‘yan sandan na jiran karasowar Kwamishinan ‘yan sandan Legas Zubairu Mu’azu a domin ya iso ya Kaddamar da rundunar a daidai lokacin da ake zuba ruwan sama tamkar da bakin kwarya a yankin.