✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben Bayelsa: APC ta lashe rumfunan zabe 12

Sakamakon zaben ‘yan takara Gwamna a jihar Bayelsa na nuna cewa jam’iyyar APC ke kan gaba da sauran jam’iyyun. Rumfunan da APC ta lashe zabukan…

Sakamakon zaben ‘yan takara Gwamna a jihar Bayelsa na nuna cewa jam’iyyar APC ke kan gaba da sauran jam’iyyun.

Rumfunan da APC ta lashe zabukan a jihar sun hada da :

Mazabar Nembe 3, rumfar zabe 2 PDP- 22,
APC 1000.

Mazabar Atissa 1, rumfar 15, karamar Hukumar Yenagoa PDP-120,
APC -138 Kansas School Field, rumfar 8, Yenagoa PDP-70, APC – 94 . Mazabar Atissa 1, rumfar 9, Yenagoa PDP – 77, APC – 94.

Ikibiri rumfar 2, Yenagoa PDP – 51, APC – 108 Agudama-Epie, Mazabar 4, rumfar 12, Yenagoa PDP- 24, APC – 368. Mazabar Agudama-Epie rumfar 9, Yenagoa PDP -54, APC – 789.
Mazabar Igbogene-Epie, rumfar 4, Yenagoa PDP – 74, APC – 649, Mazabar Azikoro rumfar 3, Yenagoa PDP- 189, APC- 244 .

Mazabar Azikoro rumfar 4, Yenagoa PDP- 120, APC – 169. Mazabar Azikoro rumfar 5, Yenagoa PDP- 134, APC- 204.

Mazabar Ikibiri, rumfar 1, Yenagoa PDP- 64, APC- 256.