✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

ZABEN BAYELSA: Gwamna Seriake, da matarsa  yayin kada kuri’a- HOTUNA

Gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson tare da matarsa  Rachel a mazabar Oriewari mai lamba 2, rumfa ta 5, a garin Toro-Orua Karamar Hukumar Sagbama yayin…

Gwamnan jihar Bayelsa, Seriake Dickson tare da matarsa  Rachel a mazabar Oriewari mai lamba 2, rumfa ta 5, a garin Toro-Orua Karamar Hukumar Sagbama yayin kada kuri’arsa.

Ya zargi APC da amfani da jami’an tsaro wajen sace takardun kada kuri’a.

Hoto: Bassey Willie, Yenagoa.