✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zaben Gwamna: APC ta lashe kananan hukumomi 15 a Kwara

Jam’iyyar APC ta lashe kananan hukumomi 15 na jihar Kwara da hukumar zabe INEC ta sanar a zaben ‘yan takarar Gwamnan jihar da aka yi…

Jam’iyyar APC ta lashe kananan hukumomi 15 na jihar Kwara da hukumar zabe INEC ta sanar a zaben ‘yan takarar Gwamnan jihar da aka yi jiya Asabar.

Wannan sakamakon na bayyana cewa, dan takarar Gwamnan jihar na jam’iyyar APC, Alhaji Abdulrahman Abdulrazaq ne keda nasara akan abokin takararsa na PDP Hon Abdulrazaq Atunwa.

Jadawalin sakamakon zaben kananan hukumomin jihar:

Oyun: APC 11,399, PDP 3728
Offa:    APC 22,874, PDP 5,172
Irepodun: APC 16,155, PDP 7,339
Isin: APC 6,624. PDP. 2588
Moro: APC 18,958 PDP. 5,490
Asa:  APC 16, 247. PDP. 8,963
Edu: APC 26,805. PDP 6,174
Oke-ero: APC. 7,423. PDP 4,891
Ifelodun: APC. 23,734. PDP. 7,445
Ilorin South: APC 26, 752. PDP. 9,489
Ilorin East: APC. 31,521. PDP. 10,888
Ekiti: APC 7,938. PDP. 3,950
Kaiama: APC 14, 829. PDP. 3, 386
Ilorin West: APC. 55,287. PDP 25, 583
Patigi: APC 18, 109. PDP 2,578