Search
Subscribe
#ZabenKogi: PDP ta bukaci a soke sakamakon zaben Okene  

#ZabenKogi: PDP ta bukaci a soke sakamakon zaben Okene  

Jam’iyyar PDP ta bukaci Hukumar zabe INEC da ta soke sakamakon zaben Karamar Hukumar Okene da wasu mazabun saboda magudin zabe da suke zargin APC ta tafka a yankunan.

Sakataren watsa labarai na kasa na PDP Kola Ologbondiyan, ne ya bukaci Hukumar zaben INEC da soke zaben musamman Karamar Hukumar Okene

“An zargi APC da magudin kuri’u 112,000 a wasu rumfunan zaben Okene.”

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin