Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Zan ci gaba da harkar fim ina dakin mijina – Rukayya Umar Dawayya

A duk lokacin da aka ambaci tarihin fim musamman ma aka zo fannin mata, to tarihin fim ba zai cika ba har sai an ambaci Rukayya Umar Dawayya.

ADVERTISEMENT