✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zidane ya dawo Real Madrid

Tsohon kocin Real Madris kuma tsohon dan wasan kulon din ya dawo domin ya ci gaba da horar da kungiyar bayan ta sallami kocinta na…

Tsohon kocin Real Madris kuma tsohon dan wasan kulon din ya dawo domin ya ci gaba da horar da kungiyar bayan ta sallami kocinta na yanzu, Santiago Solari.

Tun bayan tafiyar Zidane, inda Julen Lupetegui yam aye gurbinsa, Real Madrid take samun matsala da rashin nasara.

Rahotanni na nuna cewa za a ba shi kimanin Fam miliyan 300 domin ya sayi sabbin ’yan wasa.