✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ziyarar Jonathan Afirka ta Kudu: Ko kwalliya za ta biya kudin sabulu?

A ranar Litinin da ta gabata Shugaba Goodluck Jonathan ya kai ziyara hade da halartar taron inganta tattalin arzikin Nahiyar Afirka na duniya da aka…

A ranar Litinin da ta gabata Shugaba Goodluck Jonathan ya kai ziyara hade da halartar taron inganta tattalin arzikin Nahiyar Afirka na duniya da aka yi a gari Cape Town na kasar Afirka ta Kudu.