✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Zulum ya gana da iyalan jami’an tsaron da aka kashe a harin Baga

A ranar Litinin 28 ga watan Satumba, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya gana da iyalan ‘yan sanda da dakarun sa-kai da aka…

A ranar Litinin 28 ga watan Satumba, Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya gana da iyalan ‘yan sanda da dakarun sa-kai da aka kashe a wani mummunan hari na kwanton bauna da aka kai garin Baga a ranar Juma’a.

Gwamnan ya gana da ‘yan uwan wadanda suka riga mu gidan gaskiya a Hedikwatar Rundunar ‘Yan Sanda da ke Maiduguri, babban birnin Jihar.

Gwamna Zulum yayin da ziyarci wasu daga cikin jami’an da suka ji rauni a Asibitin kwararrun na Maiduguri
Gwamna Zulum yayin da ziyarci wasu daga cikin jami’an da suka ji rauni a Asibitin kwararrun na Maiduguri
Iyalai da ‘yan uwan jami’an tsaron da aka kashe
Iyalai da ‘yan uwan jami’an tsaron da aka kashe
Gwamna Zulum a Hedikwatar ‘yan sanda a birnin Maiduguri
Gwamna Zulum a Hedikwatar ‘yan sanda a birnin Maiduguri