Gwamnatin Jihar Kano ta musanta cewa tana da hannun a zanga-zangar adawa da jagorancin Ganduje a matsayin Shugaban APC.