✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

NAJERIYA A YAU: Da Gaske Haƙa Rijiyoyin Burtsatse Na Haifar Da Matsala A Anguwanni?

Yawancin rijiyoyin suna ƙafewa a yayin da al'umma ke fama da matsanancin rashin ruwa.

More Podcasts

Matsanancin karancin ruwa a sassan  Najeriya ya sa mutane na ta haka rijiyoyin burtsatse.

Sai dai kuma, yayin da  yawancin rijiyoyi suke ƙafewa, a hannu guda kuma ana zargin haka rijiyoyin burtsatse da haifar da matsalar zaizayar kasa.

Shirin Najeriya a Yau ya duba yadda ko haƙa rijiyar buttsatse na  iya haifar da matsala ga muhalli da kuma al’umma?

Domin sauke shirin, latsa nan