✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Taurarin Zamani: Muhammad T. Shehu

Muhammad T. Shehu ya bayyana irin alfanun da ya samu a dalilin Soshiyal Midiya.

Muhammad T. Shehu (S.A) ya yi kaurin suna wajen zunguro sama da kara a soshiyal midiya.

Shin a zahiri ma haka yake?

A tattaunawarsa da shirin Taurarin Zamani ya bayyana mana dalilin da yake amfani da wannan salon ne wajen isar da sako.