Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

A yau ne ake rantsar da ’Yan majalisar Najeriya karo na 9

Za a rantsar da ’Yan Majalisar dattawa da Wakilan Najeriya da kuma zaben shugabannin majalisun guda biyu duk a yau Talata.

Cikakken rahoton na nan tafe.

ADVERTISEMENT