✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Alhaji Lawan Koko ya rasu

Allah Ya yi wa Alhaji Lawan Koko Abubakar da ke zaune a Agege Jihar Legas rasuwa.                                                                                                                                          Marigayi Alhaji Lawan Koko Abubakar ya rasu ne a…

Allah Ya yi wa Alhaji Lawan Koko Abubakar da ke zaune a Agege Jihar Legas rasuwa.                                                                                                                                          Marigayi Alhaji Lawan Koko Abubakar ya rasu ne a ranar Litinin da ta gabata bayan ya yi jinya ta gajeren lokaci.  Alhaji Lawan Koko wanda daya ne daga cikin aminan Aminiya da jaridar ba ta wuce shi, ya rasu ne yana da shekara 65, kuma ya rasu ya bar matan aure biyu da ’ya’ya bakwai, mata shida da namiji daya.

Tuni aka yi jana’izarsa kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

Allah Ya jikansa Ya sa Aljanna ce makomarsa.