Jarumi Ali Nuhu ya kai karar jarumi Adam Zango kotu bisa zargin cin mutunci da bata suna.
Aminiya ta gano cewa Ali Nuhu ya kai karar Zango a yau, Alhamis a kotun USC Fage, da ke Jihar Kano.
A takardar sammacin, kotun ta bukaci Adam Zango ya bayyana a gabatan a ranar Litinin, 15 ga watan Afrilu da misalin karfe 8 da rabi na safe.
Takardar sammacin: