Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Allah Ya jikan Hajiya Hasiya Sulaiman

Inna lillah Wa`innah ilaihin-Raji`un, Allah Ya yi gaskiya cikin littafinSa mai tsarki, inda Ya ce: “Kowace rai sai ta dandani mutuwa’’.

ADVERTISEMENT