✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Allah Ya yi wa mahaifin Ali Nuhu rasuwa

Allah Ya yi wa mahaifin fitaccen jarumi, kuma darakta a masana’antar Kannywood Ali Nuhu, Nuhu Poloma, rasuwa ranar Litinin. Da yake sanar da rasuwar, fitaccen…

Allah Ya yi wa mahaifin fitaccen jarumi, kuma darakta a masana’antar Kannywood Ali Nuhu, Nuhu Poloma, rasuwa ranar Litinin.

Da yake sanar da rasuwar, fitaccen furodusa Naziru Auwal, wanda aka fi sani da Naziru Danhajiya, ya ce, “Inna Lillahi wa inna ilaihirrajiun. Allah Ya yi wa mahaifin Ali Nuhu rasuwa yanzu a Gombe.”

 

View this post on Instagram

 

???

A post shared by Naziru Auwal (@nazir_danhajiya) on