✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Amsoshin tambayoyi da suka shafi mata

Ina da juna biyu amma ban taba haihuwa ba, wato ciki na fari ke nan. Shin gwaje-gwajen da ake  yi wa masu ciki yana da…

Ina da juna biyu amma ban taba haihuwa ba, wato ciki na fari ke nan. Shin gwaje-gwajen da ake  yi wa masu ciki yana da muhimmanci a tare da ni ko kuwa, domin ni ina ji na lafiya kalau.