✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Amurka ta gano chloroquine na maganin cutar Coronavirus

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bukaci da a fara bai wa mutanen da suka kamu da annobar çutar coronavirus maganin zazzabin cizon sauro Na…

Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bukaci da a fara bai wa mutanen da suka kamu da annobar çutar coronavirus maganin zazzabin cizon sauro Na chloroquine.

Shugaban kasar Amurkan, ya bada umarnin ne biyo bayan binciken da wasu kwararru kan sha’anin kiwon lafiya suka yi a kasar inda suka amince a fara amfani da chloroquine a matsayin maganin coronavirus.