✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An kashe dan sanda aka sace bature a Kaduna

Wata majiya ta shaida wa Aminiya cewa an sace wani bature tare da kashe dan sanda mai suna Bulus Adamu mai mukamin saje a garin…

Wata majiya ta shaida wa Aminiya cewa an sace wani bature tare da kashe dan sanda mai suna Bulus Adamu mai mukamin saje a garin Bebeji a ranar Asabar.
Shi dai wannan lamarin ana zargin masu garkuwa da mutane suka yi, domin an fara magana da su ba.