Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

An sako Farfesan Jami’ar OAU da aka yi garkuwa da shi

Hukumar jami’ar Obafemi Awolowo University, OAU, Ile-Ife ta tabbatar gda sako malamin jami’ar, Farfesa Olayinka Adegbehingbe, wanda wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa  da shi a yammacin ranar Lahadi.

Jami’in hulda da jama’a na jami’ar, Mista Abiodun Olanrewaju, ne ya tabbatar da sakin Farfessan.

ADVERTISEMENT

Mista Abiodun, ya godewa jama’a game da gudunmawar su wajen kubutar da Farfesan.

ADVERTISEMENT