✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An samu karin mutum 14 da suka kamu da Coronavirus a Najeriya

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta sanar karin mutum 14 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya. Hukumar ta NCDC…

Hukumar Yaki da Cututtuka Masu Yaduwa ta Najeriya (NCDC) ta sanar karin mutum 14 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya.

Hukumar ta NCDC ta sanar da hakan ne da daren Alhamis a shafinta na Twitter.

Wannan ne ya sa adadin mutanen da aka tabbatar sun kamu da cutar a kasar ya kai 65.