ADVERTISEMENT

An yi garkuwa da Sheikh Ahmad Sulaiman

Rahotanni na bayyana cewa, ‘yan bindiga sun yi garkuwa da shaharran malamin nan makarancin Qur’ani Sheikh Ahmad Sulaiman da wasu mutane 5 a hanyarsu ta dawowarsu daga jahar Kebbi, a tsakanin kauyen Sheme da Kankara ta jahar Katsina, a daren Alhamis.

Allah Ya kubutar da su Ya bayyana su.

ADVERTISEMENT

 

ADVERTISEMENT