✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

An zargi shirin rediyo da jaza kasan ma’aikatan allurar Foliyo

A ranar Talatar da ta gabata ne aka gurfanar da tsohon Darakata Janar din Hukumar Tace Fiian-finai ta Jihar Kano,  Malam Rabo Abdulkarim da ‘yan…

A ranar Talatar da ta gabata ne aka gurfanar da tsohon Darakata Janar din Hukumar Tace Fiian-finai ta Jihar Kano,  Malam Rabo Abdulkarim da ‘yan jarida da ke aiki da gidan rediyon Wazobiya wadanda suka hada da Yakubu Musa Fagge da Mubarak Sani Muhammad