Search
Subscribe
Ana binciken yadda gawa 50 ta bayyana a gulbin Amamsea

Ana binciken yadda gawa 50 ta bayyana a gulbin Amamsea

Al’ummar kauyen Amamsea da ke yankin Awka a Jihar Anambra, shiyyar Kudu maso Gabashin Nijeriya, kwanan baya sun wayi gari da ganin wani abin al’ajabi, a gulbinsu, na gawarwakin mutum kimanin hamsin.

  • facebook
  • twitter
  • whatsapp
  • linkedin