✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Ashe soyayya gamon jini ce?

Ita dai qauna ko soyayya, musamman tsakanin al’umma wata siffa ce mai daxaxxen tarihi, domin kuwa ta faro ne tun lokacin da Allah (swt) Ya…

Ita dai qauna ko soyayya, musamman tsakanin al’umma wata siffa ce mai daxaxxen tarihi, domin kuwa ta faro ne tun lokacin da Allah (swt) Ya halitta kakanmu, Annabi Adamu (as), wanda daga jikinsa kuma aka halitta matarsa, abokiyar zamansa, Hauwa.