Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

’Yan bindigar Zamfara sun koma satar shanu

A ’yan kwanakin nan ’yan bindiga a Jihar Zamfara sun kai hare-hare a kauyen Sunke da ke Karamar Hukumar Anka, inda suka hallaka sojoji...

‘Yadda na dambace da dan bindiga muka tsira daga masu satar mutane’

Malam Manu Buba (ba sunansa na ainihi ba) magidanci ne da ya yi jarunta, inda ya kubutar da kansa da sauran mutane daga hannun...

Ranar Lafiyar Kwakwalwa: ’Yan Najeriya miliyan 60 na fama da tabin hankali

Ranar 10 ga watan Oktoban kowace shekara rana ce da Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) a karkashin Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin...

Boko Haram: Dalilin da muka tunkari malaman Saudiyya da ’yan tauri – Gwamnatin Borno

Gwamnatin Jihar Borno ta tabbatar da cewa malamai suna gudanar da addu’o’i da Dawafi a Kasa Mai tsarki don rokon Allah Ya kawo karshen...

Yin sulhu da barayi na nuna gazawar gwamnati – Ali Kwara

Alhaji Ali Kwara, shahararren mai kama ’yan fashi ne a Arewacin Najeriya. A tattaunawarsa da Aminiya, ya nuna rashin jin dadinsa kan yadda wadansu...

Bai kamata gwamnati ta yi sulhu da ’yan ta’adda ba – Miyetti Allah

Sakataren Kungiyar Miyetti Allah  Kautal Hore ta Jihar Bauchi Alhaji Sadik Ibrahim Ahmed ya ce duk Bafulatanin da ya aikata laifi aka kama shi,...

‘Yadda na haihu a hannun ’yan bindiga a cikin daji’

A farkon makon nan ne aka sako sauran mutum 15 da ke tsare a hannun ’yan bindigar da Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello...

Talauci ya sa na shiga satar mutane – Wanda ya sace dan shekara 7

Wani matashi dan shekara 19 mai suna Muhammad Sani Ahmed da ke Unguwar Gabukka a Gombe a Jihar Gombe wanda ake zargi da yin...

Fulani sun bukaci a fallasa mutanen da sojoji suka kama sanye da kayan soja a Kudancin Kaduna

Al’ummar Fulani da  ke Kudancin Kaduna sun koka kan gum da aka yi kan wadansu mutane hudu da aka kama sanye da kayan sojoji ...

Abin da kasafin kudin Najeriya na badi ya kunsa

A ranar Talatar da ta gaba ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya gabatar da  kasafin kudin badi na Naira triliyan 10.33 ga Majalisar Dokoki...