Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ma’ana da rabe-raben Insha’i da A’antawa

A yau mun kawo rabe-raben Insha’i da A’antawa. Insha’i, gajeren rubutu ne wanda ka iya zamowa labari ko bayani ko wasiƙa ko muhawara. Abin...

Matasa mu kama sana’a

Hakika ba karamin tashin  hankali ba ne, a ce an wayi gari matashi ba ya da takaimaiman wurin da zai je domin neman na...

Zuwa ga Gwamnan Jihar Zamfara

Tare da sallama irin ta addinin Musulunci, assalamu alaikum. A matsayina na dan Jihar Zamfara, wanda yake a karkashin jagorancinka, ina son bayyana ra’ayina...

Game da kara haraji

A cikin ’yan kwanakin nan muka ji cewa Majalisar Dokoki ta Kasa ta tabbatar da sabuwar Dokar Kudi wacce  za ta kara harajin kaya...

Sayar da takardar daukar aiki ta fi sayar da makami illa

  Ashe har an kai lokacin da za a hana dan talaka aiki a Najeriya? Eh, haka ne mana saboda yadda masu hali da...

Liman ya gano amaryarsa namiji ne

An gufanar da wani matashi da ya yi shigar mata har wani limami ya aure shi a qasar Uganda. Matashin mai suna Swabullah Nabukeera...

Ya yi sata awanni da zuwa neman aiki a kamfanin da ya je

Wani da yake fatar zama ma’aikacin wani kamfani ya yi gaggawa wajen bayyana rashin gaskiyarsa bayan ya yi nazarin farashin wani daga cikin hajar...

JIDALIN KISHIYA: Labarin Farida (21)

A ci gaba da wannan labari, a makon jiya mun tsaya ne daidai inda aka ce: “Subhanallahi! Ta yaya kika banzatar da kanki haka?”...

Taskar Filfilon Dausayin Kauna (FDK)

Ya ku masu bibiya tare da aiko sakonni a wannan fili, ina muku gaisuwa tare da jinjinar jimirin bibiya. Haka kuma ina ba ku...

Darussan rayuwa daga labarin Malam Baba (9)

Assalamu alaikum ya ku ma’abuta shafin Sinadarin Rayuwa! Yaya aka ji da dawainiyar al’amuran rayuwa? A wannan mako za mu ci gaba da wannan...