Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Lokaci ya yi na samar da ‘yan sandan al’umma a jihohi

A makon jiya ne dai, Sakataren Gwamnatin Tarayya, Mista Boss Gida Mustapha ya kaddamar da kwamitin mutum 14 a kan tsarin samar da ‘yan...

Gwamnatin Tarayya ta yi tir da kalaman Obasanjo

Gwamnatin Tarayya ta bayyana kalaman tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo a kan danganta kungiyar Boko Haram da ISWAP da alaka da Musulunci, wanda yin...

An dakile harin makami mai linzami da aka kai ga Kasar Saudiyya

Rundunar sojin saman kasar Saudiyya ta ce ta dakile wasu hare-haren makamai masu linzami biyu da ‘yan tawayen Houthi suka yi yunkurin kai wa...

Na mallaki gida da mota a wasan dambe – Shamsu kanin Emi

Aminiya ta samu tattaunawa da matashin dan damben gargajiya Shamsu Kanin Emi wanda aka fi sani da ‘Dan-zaki’ kafin a kammala wasan karshe a...

A yayin da Kankiyan Katsina ya cika shekara 10 a karaga

Ranar Asabar 28 ga watan Afrilun da ya gabata ta kara shiga cikin muhimman ranakun tarahin gundumar Kankiya kuma Hedkwatar Karamar Hukumar da ke...

Zuwa ga Shugaba Muhammadu Buhari (7)

Ina ba ka shawara ya Shugaba Buhari, da ka gaya wa talakawan nan da suka zabe ka domin ka kawo sauyi ko canji ko...

An gano kudan zuma dubu 80 a dakin ma’aurata

Wasu ma’aurata sun razana ganin yadda aka gano cincirindon kudan zuma da suka kai dubu 80 a  bangon dakin kwanansu a lardin Granada, da...

Ana bautar ‘yar saniyar da aka haifa da ido daya ba hanci

Wasu mazauna wani kauyen Ranaghat a Jihar Bengal ta Yamma da ke kasar Indiya sun fara bautar wata ‘yar saniyar da aka haifa da...

Radin suna ya ja wa mai kare daurin kwana 10 a gidan yari

Yan sanda a gabashin kasar China sun tsare wani matashi mai suna Ban dan shekara 30 mai kiwon karnukan Turawa na tsawan kwanaki 10...

Zuwa ga masu dinkin zamani

Gaisuwa da fatan alheri zuwa ilahirin musulman Duniya kwata, da fatan Allah ya karba mana ibadunmu, yasa muna daga cikin ‘yantattun bayi. A bisa...