Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Ramadan: Guzurin bayanai ga mata

Assalamu alaikum, barkanmu da sake saduwa cikin wannan fili. Da fatan kuna cikin koshin lafiya. Sakamakon shigowar watan ramadana sai na ga dacewar na...

Tsokaci da tambayoyin masu karatu (1)

A yau kuma ga mu dauke da sakonnin masu karatu kan wasu daga cikin kasidun da suka gabata;

Azumin Ramadan: Budaddiyar Wasika ga babban dan kasuwa Alhaji Aliko dangote

Tare da sallama irin ta addinin Musulunci zuwa gare ka, Alhaji Aliko dangote: Assalamu alaikum.

Fitaccen jarumin Indiya Rajesh Khanna ya rasu

Shararren dan fim din nan na Indiya, Rajesh Khanna ya rasu a ranar Larabar da ta gabata a gidansa da ke unguwar Aashirwad, a...

Manomi ya tsallake rijiya da baya daga farmakin zakanya

Joel Ngwenya, dan shekara 54, manomi ne a kasar Zimbabwe.  Ya ga tasku.

Rubutu da yadda ake yinsa (1)

Shimfida: Ganin yadda da yawan mutane, wadanda suka hada da abokai, yayye, iyaye da kanne ke yawan yi min tambayar rubutu da yadda ake...

Yadda ake amfani da siga wajen gyaran jiki

So da yawa mutane kan dauki  suga a matsayin abinci ne, kawai ba tare da tunanin ana iya amfani da ita wajen gyaran jiki...

Dlamini Zuma: Mace ta farko da ta zama Shugabar Gudanarawar Tarayyar Afirka

A ranar 15 ga watan Yuli aka zabi Nkosazana Dlamini-Zuma ta zama  Shugabar Tarayyar Afirka, kuma macen farko da ke ta fara rike mukamin.

Uban kasa ya sha duka a Majalisar Zamfara

A kwanakin baya ne wadansu ‘yan ta,ada da ba a san ko su wane ne ba suka shiga Majallisar dokoki ta jihar Zamfara suka...

’Yan sandan jihohi za su jawo wargajewar kasa -Sanata Babayo Gamawa

Sanata Babayo Garba Gamawa dan Majalisar dattawa ne mai wakiltar mazabar Bauchi ta Arewa.