Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Shugaba Ben Ali zai mayar da kadararsa ga gwamnatin kasar Tunusiya

Tsohon Shugaban kasar Tunusiya Zine Al Abidine Ali da guguwar neman sauyi ta hambarar daga karagar mulki a shekarar 2011, ya amince zai mika...

Alamun karshen Zamani (3)

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Sarki wanda cikin alherinSa Ya sa muna cikin masu rai a yau, ba domin mun fi wadanda suka...

Fatawoyin Aikin Hajji Da Umra Da Ziyara (8)

Sakamakon gazawa irin ta dan Adam a makon jiya mun hautsina tambaya ta 25 da ta 26 a wuri daya, kuma hakan ya sa...

Azumi da hukunce-hukuncensa (2)

Daga Malam Bashir Salihu AbugaLimamin Masallacin Izala, Mary Slessor, Kalaba

kungiyar Izala ta tara fiye da Naira miliyan uku a Legas

kungiyar Izala, reshen Jihar Legas ta tara fiye da Naira miliyan uku don daukar dawainiyar  tafsirin da malami za su gabatar a fadin jihar...

Amfanin Azumi ga lafiyar al’umma

Azumi na wajaba ne a kan mutum mai hankali da lafiyar jiki, ba mai rauni ko marar hankali ba.

Yi wa kasa hidima: Ya kamata a dauki matakan da suka dace

Ba karamin abin bakin ciki da tashin hankali ba ne, a ce matasan da suka kammala jami’a suna jiran yi wa kasa hidama a...

Ujile: Kasuwar goro mai dadadden tarihi

Kasuwar goro ta Ujile da ke daf da kofar Mazugal a birnin Kano, kasuwa ce mai dadadden tarihi, wacce ke da asali tun kafin...

Fashin bakin wasu kalaman kyautata rayuwa(2)

Tare da gaisuwar mutunci, Assalamu alaikum, ya ku masu karanta wannan muhimmin fili na Sinadarin Rayuwa.

Ronaldinho ya fada tarkon kamfanin Koka-kola

Tsohon dan wasan FC Barcelona da AC Milan wanda ya taba lashe kyautar gwazon dan kwallon duniya sau biyu dan kasar Brazil Ronaldinho ya...