Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Zaben fid-da-gwani: Rudani ya dabaibaye APC da PDP

A yau Juma’a Jam’iyya mai mulki wato APC za ta fara gudanar da zaben fid-da-gwani, inda za ta fara da zaben wanda zai tsaya...

Dalilin da na zabi surukina don ya zama Gwamnan Kano – Kwankwaso

Za mu hadu da su a zaben fid-da gwani-Tsohuwar PDP A ranar Asabar da ta gabata ce kafar labarai ta Daily Nigerian ta ce...

Angela Merkel na gab da rasa mulkin Jamus

Sakamakon sauyin shugabanci da aka samu a kungiyar ’Yan Majalisar Dokoki na Jam’iyyar CDU ta Shugabar Gwamnatin Jamus Angela Merkel, Shugabar tana gab da...

Dukan ‘yan takarar PDP sun fi Buhari cancanta – Gwamna Dankwambo

Gwamnan Jihar Gombe kuma mai neman tsaywa takarar Shugaban kasa a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Ibrahim Hassan dankwanbo ya ce dukan mutanen da suke...

Wa’adin Hukumar Katin dan kasa na 2019 ba mai yiwuwa ba ne

A zamanta na mako-mako a ranar Laraba 12 ga Satumban bana,Majalisar Zartarwa ta kasa ta amince da wajabta amfani da Lambar  Shaidar dan kasa ...

An kama mutum 1,200 bayan rikicin siyasa a Habasha

’Yan sanda a kasar Habasha sun bayar da sanarwar cewa sun kama mutum 1,200 da suke da alaka da rikicin siyasa mai zafi da...

‘Rashin abinci mai gina jiki na hallaka yara a Nijar’

Kungiyar agaji ta Doctors without Borders ta yi gargadi kan karuwar mutuwar yara a Kudancin Nijar inda yara goma suke mutuwa duk rana a...

Ana ci gaba da musayar yawu tsakanin Amurka da Iran

Mai bai wa Shugaban Amurka Shawara kan Harkokin Tsaro John Bolton, ya gargadi shugabannin Iran cewa za su yaba wa aya zaki idan suka...

Yadda Babban Taron Majalisar dinkin Duniya ke wakana

A ranar Talatar da ta gabata ce aka fara Babban Taron Majalisar dinkin Duniya karo na 73, inda shugabannin kasashen duniya suka hadu domin...

‘Yan ta’addan Zamfara mece ce ribarku?

Assalamu alaikum Edita, don Allah ka ba ni dama in yi kira ga ‘yan ta’addan Zamfara wadanda suke kashe bayin Allah da ba suji...