Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Bana za a samu karancin alkama a Kano – Manoma

Manoman alkama a Jihar Kano sun ce akwai yiyuwar a samu karancin alkama a jihar a bana, sakamakon  wasu matsaloli da suka shafi rashin...

Za a horar da matasa 500 dabarun noma

Akalla matasa 500 daga sassan kasar nan ne ake sa ran za a horar da su dabarun noma a Shirin Koyar da Dabarun Noma...

Na sa kyautar mota a gasa kan wakar Hanta da Jini – Nazifi Sharif

Nazifi Sharif wani fitatcen mawakin siyasa ne da ke zaune a Kano,  ya ce ya sanya gasa kan wakar da ya yi wa Sanata...

Haduwar Hanya: Fim din da kare ke cikin manyan jarumai

A wani fim da ba a saba ganin irinsa ba a Kannywood, Jarumi Zahraddeen Sani, wanda aka fi sani da Owner ya dauki nauyin shiryawa,...

Naziru Sarkin Waka ya yi murabus daga sarautar

Bayan tube Sarkin Kano Malam Muhammadu Sanusi II, Sarkin Wakar Sarkin Kano Alhaji Naziru M. Ahmad ya yi murabus daga sarautarsa. Fitaccen mawakin wanda...

Ladi-Mutu-Ka-Raba ta rasu

A ranar Asabar da ta gabata ce Allah Ya yi wa fitacciyar jaruma Ladi Mohammed wace aka fi sani da Ladi Mutu-Ka-Raba rasuwa. Marigayiyar ta...

Amsoshin tambayoyi: Ina son zama likita. Ta wace hanya za ka taimaka mini in cika burina?

Shekaruna 55. Na ba wa ’ya’yana jinina ne, shi ne nake tambaya ko akwai matsala? Domin ni dai ban ji komai ba. Daga Musan...

Tambayoyi da amsoshi 100 domin mata (4)

Tambaya ta 16: Kashi nawa ne mata suka kasu dangane da haila? Amsa: Mata sun kasu kashi uku: (1) Wacce ta fara (2) Wacce...

Ku ji tsoron mummunan karshe (1)

Daga hudubar Sheikh Abdul’aziz bin Abdullahi Alu Assheikh Masallacin Imam Turki bin Abdullahi Fassarar Salihu Makera Hamdala da mukaddima: Bayan haka, ya ku mutane,...

Amsoshin sakonnin masu karatu ta imel da tes (1)

A makon jiya ne (11 Maris, 2020) wadansu barayi suka balle makullin motata a nan Abuja, inda suka dauke jakar da ke dauke da kwamfutata...