Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Kalubalen da ke gaban mata marubuta

Marubuta mata muna da baban kalubale, wajen sauya manhajar karatu, don kyautata tarbiyyar al’umma da walwala da zamantakewa da tattalin arziki. Hakika sanin kowa...

Yadda za a ceto matsa daga shaye-shaye

Tasirin shan kwaya a tsakanin matasan kasar nan ya dade da zamowa sanadin lalacewar tarbiyya da haifar da bara-gurbi a cikin al’umma. Wannan wani...

Yadda gizo-gizo ya tada hankulan jama’a a Texas

Wata kyamarar ’yan sanda ta dauki hoton wani babban kwaro mai siffar gizo-gizo a garin Texas da ke Amurka wanda yake tafiya a hankali...

Kyanwa ta yi tafiyar kilomita 370 makale a karkashin mota

Wata kyanwa mai ido daya da aka sanya mata suna Lucy wacce take kan hanyar komawa gida ta makale a karkashin wata babbar mota...

Maciji ya fado kan ma’aikatan banki lokacin da suke ganawa a China

Wani maciji ya fado a kan wadansu ma’aikatan wani banki a lokacin da suke taro da safe a birnin Nanning Guangdi kudancin China. Macijin...

Sarkin Katsina ya nada Sanata Ida Sardaunan Katsina na II

Aranar Asabar 13 ga watan Oktoba bana ne Mai martaba Sarkin Katsina, Dokta Abdulmumin Kabir Usman ya nada Sanata Ibrahim Ida a matsayin Sardaunan...

Kudancin Kaduna: Allah Sarki, jiya ba yau ba

A makon  jiya da kuma makon  da muke ciki mutanen yankin Kudancin Kaduna da na garin Kaduna sun samu kansu a cikin halin damuwa...

Har yanzu dai a kan aikin Hajjin bana

Bayan dawowata daga aikin Hajjin bana, na yi wani rubutu game da aikin Hajji a wannan shafi, mai kanun “Aikin Hajji Bana a idanun...

Ashe Turawa mutane ne? (5)

Ina ganin layin tasi kuwa sai na ce da direba yaya za a yi, ya ce da ni ina zuwa, na mika masa adireshin...

Atiku Abubkar ya ba kungiyar kwallon kafa ta guragu Naira Miliyan 10

Dan takarar Shugaban Kasa a karkashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar ya ba kungiyar kwallon kafa ta guragun Najeriya tallafin Naira miliyan 10 don...