Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Abin da ya sa muka karrama shugaban Kamfanin SLP – Ibrahim Small

Kungiyar Daliban Kimiyyar Harshe na kasa (NALLS) reshen Jami’ar Bayero da ke Kano ta karrama shugaban kamfanin fassara na SLP da ke Kano, Kwamrade...

Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa ‘yan kasuwa dubu 30 rancen kudi a Nasarawa

Gwamnatin Tarayya ta fara raba wa kimanin ‘yan kasuwa dubu 30 rancen kudi a Jihar Nasarawa. A jawabinta jim kadan da fara raba wa...

Burina in koya wa mata da marayu sarrafa sarka da jaka – Zainab Zubairu

Malama Zainab Zubairu wata matashiyar matar aure ce da ke sana’ar yin kayayyakin ado na mata da suka hada da sarkoki da jakunkuna da...

Yadda na kera KEKE-NAPEP mai amfani da lantarki – Okafor

Aminiya ta zanta da wani matashi mai suna Ifeanyi Nnamdi Okafor, dan garin Achalla Umuchi da ke Karamar Hukumar Aguata, jihar Abiya, wanda ya...

Majigin maganadisun masoyan Mekzikawa

Maganadisun masoyan Mekzikawa Matattarar masu kaiwa da komowa Masana’antar warwasawa da watayawa Hikayar holewa Tumbatsar tolatsewa   Karfa-karfan karafunan karfafawa Kundunbalar kadamusawan kundumewa Kwalam...

Burina in ga al’umma ta ci gaba – Hajiya Hadiza A. Abubakar

Hadiza Abdul Abubakar, gogaggiyar ’yar Jarida ce da ta jima tana gwagwarmaya har ta kai matakin Edita kuma mataimakiyar Manajar shirye-shirye a kafar watsa...

“Aminan Juna”

Assalamu alaikum Manyan gobe tare da fatan alheri kuma ana cikin koshin lafiya. A yau na kawo muku labari ne a kan “Aminan juna”....

MU SHA DARIYA

A sauka lafiya Wani Babarbare ne ya shiga motar haya daga Maiduguri zuwa Bauchi. Bayan mota ta shirya za ta tashi, sai wani mutum...

Batun Takaita Haihuwa: Matsalar Najeriya rashin tsari ne ba yawan al’umma ba

A ’yan kwanakin nan, ana ta kai komo dangane da batun tazarar haihuwa ko takaita haihuwa a Najeriya. GIZAGO (08065576011) ya bibiyi al’amarin, inda...

Ya kamata jama’a su rika saye da sanya talla a Aminiya – Dagacin Jabi

An yi kira ga daukacin al’ummar garin Abuja da su ci gaba da saye tare da sanya talla a cikin jaridar Aminiya don bunkasa...