Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

Pakistan ta saki matar da ta yi wa addini batanci

A ranar Larabar da ta gabata ce aka tsaurara tsaro a Kasar Pakistan yayin da kotun kasar ke sakin matar nan da ta yi...

Yadda rikicin fitar da ’yan takara ke neman awon gaba da Oshiomhole

Bisa ga dukan alamu  rikicin fitar da ’yan takara da ya ki ci ya ki cinyewa yana neman yin awon gaba da  Shugaban Jam’iyyar...

Abokan ango su 7 sun rasu a hadarin mota jim kadan da shafa Fatiha

Wadansu abokan ango su bakwai sun rasu jim kadan da kama hanyar komawa gida bayan sun halarci daurin aurensa. Abokan angon wadanda suka fito...

Fuskokin wadanda ake zargi da hannu a bacewar Janar Alkali

Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato ta ayyana neman Dagacin Dura Yakubu Rap da wadansu mutum bakwai ruwa-a-jallo sakamakon ganowar da ta yi cewa suna...

Yadda jita-jita ta jawo asarar rayuka da dukiya a Kaduna

Jita-jita tana daya daga cikin manyan dalilin da suka jawo rikicin da ya faru a ranar Lahadi a cikin kwaryar garin Kaduna da wasu...

Gwamnati ta fallasa sunayen masu taurin bashi

A farkon wannan mako ne Hukumar Kula da Kadarori ta Kasa (AMCON), ta fara fallasa sunayen wadansu hamshakan ’yan Najeriya masu taurin bashin da...

Kotu ta tsare budurwar da ta zargi saurayinta da yi mata ciki

Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke Karamar Hukumar Taura a Jihar Jigawa ta tura wata budurwa gidan yari na tsawon mako uku bayan da...

A rage kwanakin da alhazan Najeriya suke yi a Saudiyya – Barista Auwal

Babban Sakataren Hukumar  Alhazai ta Jihar Filato, Barista Auwal Abdullahi ya bukaci a rage yawan kwanakin da alhazan Najeriya suke yi a Kasa Mai...

Rikicin kabilanci ya yi sanadiyar mutuwar mutum 4 a Lamurde

Rikicin kabilanci a tsakanin kabilun Waja da Lunguda mazauna garin Lafiyar Lamurde da yankin Bachikiri a Jihar Adamawa ya ci rayuka hudu sannan wadansu...

Ana zargin wani da dukan Shugaban Karamar Hukumar Fagge

Kotun Majistare ta 36 da ke Nomansland a Kano ta ci gaba da sauraren shari’ar da ake yi a tsakanin wani matashi mai suna...