Da Dumi Dumi
ADVERTISEMENT

’Yan sanda sun aika wa Ala takardar sammaci

Rahotanni da muke samu ya nuna cewa rundunar ’yan sandan Jihar Kano ta aika wa Aminu Ala takardar sammaci. Takardar sammacin wanda Aminiya ta...

An kama gawurtaccen mai garkuwa da mutane, Hamisu Wadume

An samu labarin cewa an kama wanda ake zargi da satar mutane wanda kama shi ya yi sanadiyar mutuwar ’yan sanda uku a Jihar...

Adam A. Zango ya yi hadari a Nijar

Fitaccen jarumin fina-finan Hausa na Kannywood kuma mawaki, Adam A. Zango, ya yi hatsarin mota. Zango yana tafiya ne a kan hanyarsa ta dawowa...

Kotu ta janye daga tuhumar Ronaldo

Shahararren dan wasan Portugal ba zai fuskanci shari’a bayan da aka zarge shi da yi wa wata fyade a birnin Las Vegas na Amurka,...

Kungiyar Likitoci ta dakatar da yajin aiki bayan Shugaban Majalisar Wakilai ya shiga tsakani

Bayan shiga tsakani da Shugaban Majalisar Wakilai Femi Gbajabiamila ya yi, Kungiyar Likitoci karkashin National Association of Resident Doctors of Nigeria (NARD) ta dakatar...

Basarake ya yaba wa fim din Wakili

Garkuwar Makarantar Zazzau Dokta Shamsuddeen Aliyu Mai Yasin ya yaba wa fim din barkwancin nan Wakili. Fim din Wakili wanda yanzu haka ake ci...