✕ CLOSE Noma Da Kiwo Hotuna Kiwon Lafiya Girke-Girke Sana'o'i Kimiyya da Kere-Kere Ra'ayin Aminiya Ra’ayoyi Rahoto
Click Here To Listen To Trust Radio Live

Boko Haram: Sama da mutum dubu 27 aka kashe a shekara 10

Mayakan Boko Haram, sun kashe sama da fararen hula dubu 27 tun daga 2009 a zuwa shekarar 2019 a yankunan Arewa maso Gabas, shugaban sashen…

Mayakan Boko Haram, sun kashe sama da fararen hula dubu 27 tun daga 2009 a zuwa shekarar 2019 a yankunan Arewa maso Gabas, shugaban sashen jinkai na Majalisar Dinkin duniya Mista Edward Kallon, ne ya sanar da hakan a wajen taron tunawa da cika shekara 10 da fara rikicin Boko Haram.

Wannan rikicin yafi shafan jihohin Borno, Adamawa da Yobe lokacin kaddamar ginin Majalisar Dinkin duniya a Abuja jiya Laraba.

A yayin jawabin Mista Edward, ya ce harin da aka kai Nganzai a karshen mako wanda ya yi sandiyyar kisan fararen hula biyar na daya daga cikin mummunan harin da aka kai a wannan shekarar.